iqna

IQNA

IQNA - Ministan Hajji da Umrah na Saudiyya Tawfiq Al-Rabiah, ya sanar da adadin yawan mahajjata da umrah mai tarihi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3492561    Ranar Watsawa : 2025/01/14

Makkah (IQNA) Cibiyoyin Al-Masjid Al-Haram da Masjidul-Nabi sun bayyana shirinsu na aiwatar da aikin Umrah mafi girma a tarihin aikin Hajji.
Lambar Labari: 3489635    Ranar Watsawa : 2023/08/13

Bayan wasan farko na kulob din "Al-Nasr";
Makkah (IQNA) Sadio Mane, bayan wasansa na farko a kulob din "Al-Nasr" ya gudanar da aikin Umrah kuma an buga hoton bidiyon a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3489591    Ranar Watsawa : 2023/08/05

Tehran (IQNA) Masu kallon gasar cin kofin kwallon kafa ta Qatar 2022 da suke da "Hayya Card" za su iya zuwa Makka da Madina a lokacin gasar cin kofin duniya da gudanar da aikin Umrah .
Lambar Labari: 3488017    Ranar Watsawa : 2022/10/16

Tehran (IQNA) an bude masallacin haramin ka'abah mai alfarma ga masu gudanar da ayyukan ibada na umrah, bayan kwashe tsawon watanni 7 wurin yana rufe, tare da daukar matakan takaita masu ziyara. Wadannan matakai har sun shafi masu gudanar da aikin hajji a shekarar bana, inda adadi kalilan suka gudanar da wannan aiki saboda matakan dakile yaduwar cutar corona. Akwai mutane 4,000 da suke yin aikin tsaftace wurin a kullum rana.
Lambar Labari: 3485285    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) an fara gudanar da aikin Umrah na farko a cikin yanayin corona, inda mahukunta a kasar Saudiyya suka bayar da dama ga mutane dubu 6 da su gudanar da aikin Umarah, inda mutane 'yan kasar ko kuma mazauna kasar za su iya zuwa su yi aikin Umra su koma gida, kuma ana sa ran za a kara adadin a nan gaba. Haka nan kuma an hana taba hajrul Aswad da bangon dakin ka'abah, kamar yadda ruwan zamzam za a rika bayar da shi ne kawai a cikin robobi.
Lambar Labari: 3485247    Ranar Watsawa : 2020/10/05